Kailen Sheridan

Kailen Sheridan
Rayuwa
Haihuwa Whitby (en) Fassara, 16 ga Yuli, 1995 (29 shekaru)
ƙasa Kanada
Karatu
Makaranta Clemson University (en) Fassara
Father Leo J. Austin Catholic Secondary School (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Canada women's national under-20 association football team (en) Fassara-
Clemson Tigers women's soccer (en) Fassara-
  Canada women's national under-17 association football team (en) Fassara-
  Canada women's national association football team (en) Fassara-
  NJ/NY Gotham FC (en) Fassara2017-2021
  San Diego Wave FC (en) Fassara2022-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga
Tsayi 175 cm
Kyaututtuka
Kailen Sheridan

Kailen Mary Iacovoni Sheridan (an haife ta a ranar 16 ga watan Yulin shekarar 1995) ƙwararren yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta Kanada wacce ke taka leda a matsayin mai tsaron gida ga ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Mata ta ƙasa San Diego Wave da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta kasar Kanada .[1][2]

  1. https://www.cbc.ca/sports/soccer/womens-world-cup-canada-sheridan-goalies-1.6906911
  2. https://web.archive.org/web/20181004103929/https://www.canadasoccer.com/canada-begins-fifa-women-s-world-cup-qualification-campaign-at-concacaf-championship-p161838-preview-1%26language%3Den

From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Tubidy